*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Manta Kishiya
Yar’uwa wannan wani hadin ne na musamman in kina yinsa yabi jikinki to ni’imar da Zaki samu ba karama bace, ni’ima ce wacce zata sa mijinki ba zai taba tunanin yayi miki kishiya ba kuma in akwai ta sai yafi damuwa dake.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Apple (Tuffa)
* Garin yayan kankan
* Garin citta
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu apple masu kyau sai ki wanke ki markada sai ki kawo garin yayan kankana da na citta sai ki zuba a ciki ki bar shi ya jiku sai ki tace ki zuba zuma ki dunga sha, hmmm yar uwa idan zaki dage da shan wannan hadin sai dai ki ji mata suna kukan rashin ni'ima amma ba dai ke ba.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
