Yadda Ake Hadin Tsumin Saiwar Kankana Don Samun Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Tsumin Saiwar Kankana Don Samun Karin Ni'ima

Yar uwa idan kina fama da matsalan rashin ni'ima to ga naki don wannan hadin dai sai alasan barka.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Saiwar kankana
* Saiwar zogale
* Garin Kanunfari
* Mazarkwaila
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu saiwar kankana da na zogale sai ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace sai ki maida ruwan kan wuta sai ki zuba mazarkwaila da kanunfari sai ki dafa na yan mintoci sai ki sauke ki tace sai ki zuba zumanki ki sa a frige don kar yayi saurin lalace ki sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)