Yadda Ake Hadin Sabulun Gyaran Fata

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Sabulun Gyaran Fata


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Sabulun salo
* Garin kur-kur
* Zuma
* Garin lalle kadan
* Sabulun Ghana
* Madarar turare
* Madara gari
* Garin habbatus sauda 
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki kwaba ki maidashi sabulu ki dunga wanka da shi, hmm zaki ga yadda fatanki zatayi haske da sheki.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)