Yadda Ake Hadin Garin Bushashen Ayaba Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Bushashen Ayaba Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin bushashen ayaba
* Garin kanunfari
* Garin aya
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki dunga diba kina sha da madara peak, hmmmm yar uwa yana karin ni'ima.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)