YADDA AKE HAƊIN GARIN GARAFUNI DON MATSE GABAN MACE

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Garin Garafuni Don Matse Gaban Mace_*


 Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Garin garafuni
* Man kadanya
* Miski
* Garin bagaruwa
*Bayani;* Zaki samu garin garafuni da garin bagaruwa ki hadesu wuri daya ki kwaba da man kadanya bayan ki kwaba Sai ki zuba miski a ciki kwabin ki dunga matsi da shi.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)