・ A CIKIN ZAWARCI AKWAI BALA'I YAR'UWA TA・
▫️Ba za ki san zawarci bala'i bane musamman a wannan karnin namu, sai kin kashe auren ki kin fito nan ne zaki san cewa kin fita daga rahma kin shiga kaiton ki da mummunar nadama, sai wancan yazo kina ta murna ga kin samu É—an fes fes ga kuÉ—i ga mota, zaizo kamar dagaske auren ki zaiyi sai dai kiji kawai ya fara ce miki kaza da kaza, in kin ci Sa'a kin kuÉ“uta baiyi lalata dake ya gudu ba, inkuma daman baki da wayo ga kuma kwadayin ki yakai makura daga nan haka wani ma zaizo har a wayi gari kin zamo yar karamar magajiya, ke bari kiji magana ta gaskiya haka ake ta fama. Ga kuma cututtukan da ake É—auka.
▫️Tun wuri kiyi hakuri da gidan mijin ki ki zauna, matukar ba aikata wani abu yake wanda dole ne ki rabu da shi wanda ya saÉ“awa Shari'a, inkuma kin fito lallaÉ“a ki koma in komawar bai haramta ba, inkuma ba halin komawa zauna kiyi ta addu'a ALLAH kawo miki na gari matukar yana da sana'a ga addini lallaÉ“a ki aure shi, baki san yaushe ne mutuwa za ta riske ki ba yar uwa.
▫️In kuma rabuwar aure ne bisa kaddara kiyi hakuri ki maida lamuran ki ga ALLAH ki tsayu akan tarbiyya na musulunci, ALLAH zai musanya miki da mafi alkhairi, kuma ki É—auki darussa cikin abinda ya faru dake, ki rike mutuncin ki matuÆ™a kada ki taÉ“a yarda da wani harkar banza duk wanda kika ga ya fara jefo miki munanan zance na banza ki rabu da shi ki nemi tsarin ALLAH, kuma ki samu sana'a mai mutunci domin kara kare mutuncin ki, dayawa abinda ya jefa zawarawa matsifa da sabon ALLAH iri iri kamar zina, maÉ—igo, shaye shaye, sababin hakan shine kwadayi da son rai.
▫️Za ki ga dayawan zawarawa ga su maza na ta ribibin su amma ba don ALLAH bane kada hakan ya ruÉ—aki kiyi kwadayin zawarci ko ki dinga tunanin ke gaki bazawara mai farin jini, suna amfani da rauni da mata zawarawa suka samu na rabuwa da mazajen su da sanin daÉ—in rayuwa da namiji, ko kuncin rayuwa da bazawara ke tsintar kanta, sai suyi ta yaudarar su da kudade ko soyayyar karya.
Rasheedah Bintul Islam.