*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Magance Fitan Farin Ruwa Mai Wari A Gaban Mace
Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Garin hulba
* Garin ganyen bagaruwa
* Man habbatus sauda
*Bayani;* Zaki samu garin hulba mai kyau sai ki hada shi da garin bagaruwa guri daya ki dafa sai ki zuba man habba a cikin ruwa idan ruwan ya dan huce sai ki zauna a cikin ruwan.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
