*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Sanyin Na Maza (Ku Taimaka Ma Mazajenku)
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man habbatus sauda
* Man tafarnuwa
* Man albabunaj
* Danyan citta
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu danyan citta mai kyau ki bare ki yanka kanakana ki markada ki tace tuwan sai ki kawo sauran man maganin ki zuba ki gauraya ki dunga sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
