*#EIDIL KABEER *
ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR , ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR. LA,ILA HA ILALLAHU ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR WALILLAHIL HAMD.
*"YA ALLAH KA SANYA WANNAN RANA TA ZAMO SAMUN GAFARA CE GA DUKKAN MAI ZUNUBI, KUMA SHIRIYA GA DUKKAN MAI SABO, KUMA WARAKA GA DUKKAN MARA LAFIYA, KUMA RAHAMA GA DUKKAN MATATTU, YA ALLAH KA AMSA ADDU'AR DUKKAN MAI YIN ADDU'A , SABODA LALLAI KAI MAI IKO NE AKAN DUKKAN KOMAI".*
*BARKAMMU DA SALLAH. ALLAH YAKARA MAIMAITA MANA AMIN🖊️Usman Abdullah Ahmed 🖊️.
*U.A.Ahmed*
TAKABALAHU MINNA WAMINKU.👏👏👏