TARIHIN RAYUWAR JARUMI AKSHAY KUMAR:



TARIHIN RAYUWAR JARUMI AKSHAY KUMAR:

asalin sunansa rajiv hari om bhatia an haifeshi ranar 9/9/1967(54yrs ago)a garin amritsar ayankin punjabi na kasar india.

Yafara fim a shekarar 1991 da fim din saugandh amma kuma sai a fim din khiladi yafara suna inda yasamu nasara sosae akan fim din

ranar 17/1/2001 ya auri zakakurar jaruma twinkle khanna 'ya ga jarumi rajesh khanna da jaruma dimple kapadia

ga kadan daga awards din daya samu:
a shekarar 2008 jamia'r winsdon dake canada suka karramashi da lambar yabo mai girma bisa gudummuwar dayake bama harkar fim a duniya
national film award 20
the asian award 10
asian film award 1
filmfare award 211
screen award 12
wadannan sune atakaice lambobin girman dayasamu aharkar fim.

WANE FIM NE NASHI YAFI BIRGEKA?
Post a Comment (0)