FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN MARJAAVAAN

FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN MARJAAVAAN

• Fim - Marjaavaan
• Shekarar Fita - 2019 
• Harshe - Hindi/Hausa 
• Fassarawa - Haiman Raees 



• Pata hai competition ki height kya hai ... Niagara Falls ke samne pishaab karta hua aadmi. 

* Shin ka san inane ƙololuwar gasa... Mutum ya yi fitsari a gaban mazubar ruwan Niagara Falls

Ritesh Deshmukh

• Woh milta hai mushkil se joh sacha hota hai ... mil jaaye lekin jab sab accha hota hai. 

* Samun mai gaskiya abu ne mai wahala sosai... Amma da zarar ka samu sai komai ya yi daidai. 

Tara Sutaria

• Todhunga bhi aur todh phodke jodhunga bhi. 

* Zan karairaya ka, kuma bayan na karairaya ka zan ɗaura ka. 

Sidharth Malhotra

• Salaam-e-ishq meri jaan nahi qubool tujhko ... par tujhse pyar karne ki qubool hai bhool mujhko. 

* Masoyina, na san cewa ba za ka karɓi gaisuwar soyayya ta ba... Amma ni na karɓi kuskuren faɗawa soyayyar ka. 

Rakul Preet Singh

• Har prem kahani us din shuru hoti hai jab do log milte hai ... aur khatam tab hoti hai jab woh bichadte hai. 

* Kowane labarin soyayya yana farawa ne a lokacin da mutane biyu suka haɗu... Kuma yana ƙarewa ne a lokacin da suka rabu. 

Ravi Kishan

• Ek Ravan dus sar ... ek Vishnu dus ka asar

* Ravan kawuna goma yake da shi... Amma abin bauta Vishnu shi kaɗai ƙarfin mutane goma yake da shi. 

Ritesh Deshmukh

• Main maut se darta nahi hoon ... maut se woh log darte hai jinhe jeene ka lalach ho ... aur jab se tum mili ho main lalchi ho gaya hoon

* Bana jin tsoron mutuwa... Mutane masu haɗama ne kawai ke tsoron mutuwa... Amma tun da na haɗu da ke na zama haɗamamme. 

Sidharth Malhotra

• Teri tarah khuda ke ghar mein khoon bahana nahi ek sache musalman ki fitrat hai ... ruka hoon tere parvardigar ke, bahar aa agar tujh mein himmat hai

* Musulumin kirki ba ya zubar da jini a masallaci kamar yadda kai ka yi... In ka isa ka fito waje ina jiranka in gama da kai. 

• Jaan toh woh bhi leta hai, joh tadpata hai aur phir khud hi marham ban jaata hai ... ishq

Shima wannan abun na iya ɗaukar rayuwarka,wanda ya ke sa ka damuwa da fari kuma ya magance kansa... Wanda muke kira da so. 

Tara Sutaria

• Bandook kitni bhi badi kyun na ho ... jaan lene wali goli choti hi hoti hai

Abin damuwar ba wai ya girman bindigar ko ƙanƙantar bane... harshsahin da ke ɗaukar rayuwa koda yaushe ƙarami ne. 

Ritesh Deshmukh

• Pata hai stupidity ki height kya hai ... ek kangi ke liye ladte huye do ganje

Shin ka san menene ƙololuwar sakarci... Mutane biyu masu sanƙo su dinga faɗa akan matajin gashi. 

Ritesh Deshmukh

• Maarunga kanpati pe ... dard mitega Ganpati pe

* Zan dake ka a bayan kunnenka... Ta yadda zafin zai kasance har zuwa bikin Ganesha. 

Sidharth Malhotra

• Main badla nahi loonga ... main inteqam loonga

* Ba martani kawai zan maida ba... Gagarumar ɗaukar fansa zan yi. 

Sidharth Malhotra

• Jab tu paida hua tha tab sirf tera kadh chota tha ... lekin bade hokar teri harkatein usse choti nikli

* Lokacin da aka haife ka ka kasance ɗan mitsitsi ne... Amma bayan ka girma aiyukanka sai suka gaza hakan. 

Nassar

• Bagavat ke liye ijazat ki zaroorat nahi ... rok sake is sher ko utni tum kutton mein taqat nahi. 

* Ba ka buƙatar izini domin zama ɗan tawaye... Kuma karnuka irin ku ba su da ƙarfin dakatar da wannan zakin. 

Sidharth Malhotra

• Husn hazir hai mohabbat ki saza paane ko ... tere ishq mein marke dikha dungi zamane ko. 

* Jikina a shirye yake da ya karɓi hukuncin so... Kuma zan tabbatar wa duniya ta hanyar mutuwa saboda soyayyar ka. 

Rakul Preet Singh

• Aisa kabhi socha na tha yeh anjaam hoga ... ek waqt ka badshah aaj ghulam hoga. 

* Ban taɓa tunanin faruwar hakan ba... Ace sarkin jiya ya koma bawan yau. 

Ritesh Deshmukh

• Bina badshah ki izazat jab awam khushiyan manati hai ... bagawat ki pehli nishani wohi hoti hai. 

Yayin da mutanen masarauta suka fara shagali ba tare da izinin sarki ba... Wannan shi ne alamar farko na yin tawaye. 

Ritesh Deshmukh

• Jumme ki raat hai ... badle ki baat hai ... Allah bachaye tujhe mere vaar se

* Yau daren Juma'a ne... Batu ne na ɗaukar fansa... Allah ya tsare ka daga farmaki na. 

Ritesh Deshmukh

• Dost ki dosti par se yakeen khona aasaan hai ... dushman ki dushmani par se yakeen khona aasaan nahi hai

* Abu ne mai sauƙi ka rasa yardar abota a tsakaninka da abokin ka... Amma abu ne mai wahala ka rasa yardar gaba a tsakanin ka da maƙiyinka. 

Ritesh Deshmukh


©️✍🏻
  Haiman Raees 
# haimanraees 
Haimanraees@gmail.com




Post a Comment (0)