GAYE CIKIN MOTAR HAYA
Wani dan Guy ne ya shiga motar haya ya hadu da wata yarinya budurwa kyakkyawa da ita, domin wankan ta yayi kyau. Dan guy ya rasa abinda zaiyi ya ja hankalinta ko yayi mata magana ko kuma ya burge ta sai ya ciro wayansa ya sa a kunne yana mai fadin Hello, momy wallahi INA kan hanya kuma akwai commitment sunyi min yawa, yanzu haka daga gidan minister Nike na gaji sosai mota na ma tayi faci ne INA amotar haya, bazan samu daman zuwa ba kiba kani na yakai mai 25million yanxu ni ina hanya ne xan tafi gidan gwamna zamuje wani meeting.
Bayan ya gama wayan sai yaga yarinyar tana ta kallon shi sai yace mata ya akayi sai tace mai dama tun dazu nake so in fadama tun da kaciro wayan ka battery ya fado kasa.
Hhahahahahahahah