HUKUNCE HUKUNCEN MAI LAYYA GAME DA ASKE GAHIN KAI DA KUMA YANKE FARCE 05



HUKUNCE HUKUNCEN MAI LAYYA GAME DA ASKE GAHIN KAI DA KUMA YANKE FARCE

(5)

Shaykh Uthaymeen ya ce; "Baya halasta ga wanda yake son yin layya idan watan zhul hijja ta Kama da ya yanke wani abu na daga gashin kansa ko farcensa har sai ya yi layyar, wanda aka hana aikata wadannan abubuwan shine wanda zai yi layyan ba wanda za'a masa ba, dan haka iyalai da za'a musu layya yin aski ko yanke farce baya haramta agaresu, saboda su yi musu za'ayi basu zasu yi ba".  

#Zaurenfisabilillah
  
Telegram:
 https://t.me/Fisabilillaaah

Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/
Post a Comment (0)