HUKUNCE HUKUNCEN MAI LAYYA GAME DA ASKE GASHIN KAI DA KUMA YANKE FARCE 04



HUKUNCE HUKUNCEN MAI LAYYA GAME DA ASKE GASHIN KAI DA KUMA YANKE FARCE

(4)

Shaykh Uthaymeen Allah ya masa rahama yake cewa; "Idan mace ta yi kudurin zata yi layya to babu laifi ta taje gashin kanta, amma ta yi shi a hankali ta yanda gashi ba zai zuba ba, idan wani gashi ya zuba daga kanta batare da sonta ba to babu laifi akanta, idan kuma ya kasance tasan cewa ba yadda za'ayi ta taje gashinta ba tare da ya zuba ba to kada ta taje din, amma zata iya wankeshi ta tsantsameshi ta tsaftace shi". 

#Zaurenfisabilillah 
 
Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/
Post a Comment (0)