LABARIN MAHAUKATA GUDA BIYU



LABARIN MAHAUKATA GUDA BIYU
wani mahaukci ne ya shiga kasuwa sai yaga wani dan uwansa mahaukaci zigidir jama’a na tononsa sai yazo kusa da shi yace banzaye ku kuke bata mana hauka. Sai ya cire kayansa yaba wancan yace karbi kasa ka.

Wai shin a cikinsu wa ya fi wani hauka?
Post a Comment (0)