.
.
*Tambaya ta 7,285:*
=
Shin meye hukuncin sanya suna Dabarani???
=
=
Amsa
=
_Toh wannan sunane wanda asalin kalmar malamai sunada maganganu akanta wajan bata ma'anoni da kuma ababenda take iya dauka. Amma dai a dunkule shine ya halasta ana iya sanya sunan gashi kuma lakabine na wani babban Malamin hadisi wato Sulaiman binu Ahmad Addabarani wanda aka haifeshi hijirar Annabi 260 ya koma ga Allah a shekara ta 360 yanada shekaru dari a duniya. Yanada littafan hadisi har uku wato Mu'ujam alkabir al-ausad da assagir****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
06-11-1442
17-06-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
.
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
