Yadda Ake Hadin Taso Da Nonon Da Ya Kwanta

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Taso Da Nonon Da Ya Kwanta

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin saiwar burugu
* Garin hulba
* Garin saiwar tawasa
* Garin ridi
* Garin gwada
* Garin waken soya
* Garin shinkafa
* Madara ta gari
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki gauraya ki dunga diba kina sha da madara peak, in sha Allah zaki ga canji.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)