*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 7,281:*
=
Meye hukuncin rage gemu??
=
=
Amsa
=
_Toh Annabi (s.a.w) dai yanada gemu sannan kuma yayi umarni adinga cika gemu. Saboda haka asali aske gemu ko rageshi haramunne sedai in a babin larurane. amma idan babu wani uziri toh kawai abar gemu ya sakata yawala ya shakata ragewar haramunne sannan aske gemu kamar kwaikwayon halittar matane, duk namiji wanda bashida gemu toh yayi kamada mata wanda kuma hakan nakasane aibune gareshi****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
06-11-1442
17-06-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
.
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika
