SIGOGIN ISTIGHFARI KALA TAKWAS NE-8
Manzon Allah,tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi,ya ce;
*(Na rantse da Allah! Ina neman gafarar Allah, kuma ina tuba zuwa gare shi,a kowace rana sama da sau saba'in)*
Kuma ya ce, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi,
*(Ya ku mutane! Ku tuba zuwa ga Allah.Domin ni ina tuba a kowace rana zuwa gare shi sau dari)*.
SIGA TA FARKO
Shugaban Istighfar gaba daya shine:
"ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺃﻧﺖ ﺭﺑﻲ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ ﺧﻠﻘﺘﻨﻲ ﻭﺃﻧﺎ ﻋﺒﺪﻙ ﻭﺃﻧﺎ ﻋﻠﻰ ﻋﻬﺪﻙ ﻭﻭﻋﺪﻙ ﻣﺎ ﺍﺳﺘﻄﻌﺖ ﺃﻋﻮﺫ ﺑﻚ ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎ ﺻﻨﻌﺖ ﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﻨﻌﻤﺘﻚ ﻋﻠﻲ ﻭﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﺬﻧﺒﻲ ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻓﺈﻧﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ ".
*Allahumma anta rabbee la ilaha illa ant, khalaqtanee wa-ana 'abduk,wa-ana 'ala 'ahdika wawa'adika mas-tata'ata,a'oozu bika min sharri ma sana'atu, aboo-o laka bini'matika 'alay,wa-aboo-o bizanbee,faghfir lee fa-innahu la yaghfiruz-zunooba illa anta*.
Annabi SAW ya sunnanta mana karanta wannan istighfai sau daya da safe sau daya da yamma.Sannan yace;-
*(Duk wanda ya karanta shi da safe yana mai iman dashi,idan yamutu kafin yamma zai shiga aljanna.Kuma idan ka karanta da yamma kana mai imani da shi idan ka mutum kafin safiya zaka shiga aljanna)*
@Sahihul Jami'i.
SIGA TA BIYU
ﺍﺳﺘﻐﻔﺮ ﺍﻟﻠﻪ.
*ASTAGH FIRULLAH*
SIGA TA UKKU
3-ﺭﺑﻲ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ.
*RABBIGH FIRLY*
SIGA TA HUDU
4-ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﻇﻠﻤﺖ ﻧﻔﺴﻲ ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ، ﻓﺈﻧﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ.
*ALLAHUMMA INNI ZALAMTU NAFSI FAGHFIRLY FA INNAHU LAA YAGHFIRUZ ZUNUBA ILLA ANTA*.
SIGA TA BIYAR
5-ﺭﺏ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻭﺗﺐ ﻋﻠﻲ،ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﺘﻮﺍﺏ ﺍﻟﻐﻔﻮﺭ.
*RABBIGH FIRLY WA TUB'ALAYYA INNAKA ANTA TTAUWABUL GHAFUR*.
SIGA TA SHIDA
6-ﺭﺏ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻭﺗﺐ ﻋﻠﻲ ، ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﺘﻮﺍﺏ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ.
*RABBIGH FIRLY WA TUB'ALAYYA INNAKA ANTA TTAUWABUR RAHEEM*.
SIGA TA BAKWAI
7-ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﻇﻠﻤﺖ ﻧﻔﺴﻲ ﻇﻠﻤﺎ ﻛﺜﻴﺮﺍ ﻭﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ، ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻣﻐﻔﺮﺓ ﻣﻦ ﻋﻨﺪﻙ، ﻭﺍﺭﺣﻤﻨﻲ ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﻐﻔﻮﺭ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ.
*ALLAHUMMA INNI ZALAMTU NAFSI ZULMAN KATHIRAN WALA YAGHFIRUZ ZUNUBA ILLALLAH,FAGHFIRLY MAGHFIRANTAN MIN INDIKA,WARAHAMNI INNAKA ANTAL GHAFURUR RAHEEM*.
SIGA TA TAKWAS
8- ﺍﺳﺘﻐﻔﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﻫﻮ ﺍﻟﺤﻲ ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻪ
*Astaghfirul-lahal-lazee la ilaha illa huwal-hayyul-qayyoomu wa-atoobu ilayh*.
Ina rokon Allah ya sanyani ni da ku acikin bayinsa masu ya waita istighfari ya kuma bamu lada da Matsayin da yake bama masu yawaita istighfari.