THURSDAY REMINDER



THURSDAY
27 Dhul-Qa'adah 1442 (08 July 2021)

Narrated Ibn 'Umar RA:

The Prophet PBUH said, "Whoever keeps a (pet) dog which is neither a watch dog nor a hunting dog, will get a daily deduction of two Qirat from his good deeds."

Manzon Allah SAW ya ce, Duk wanda yake kiyon Kare, ba don gadi ko farauta ba, za a riƙa cire masa Qiraɗi biyu na lada daga kyawawan aiyukansa a kullum.

Sahih Al-Bukhari.

QIRAÆŠI: Kwatankwacin girman dutsen Uhudu.
Post a Comment (0)