Yadda Ake Hadin Dan Kumasau Don Karin Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dan Kumasau Don Karin Ni'ima

Zaki nemi kayan hadin kamar haka:
* Garin dan kumasau
* Garin kanunfari
* Garin citta
* Garin sassaken baure
* Zuma   
*Bayani:* Zaki samu wadannan ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin zuma ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)