Yadda Ake Hadin Kankana Don Karin Ni'ima



SIRRIN MALLAKAN MIJINKI

Yadda Ake Hadin Kankana Don Karin Ni'ima

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Kankana
* Garin dabino
* Zuma
* Madarar peak
*Bayani;* Zaki samu kankana ki yanka kanakana ki zuba a abin markadawa sai ki kawo garin dabino ki hada a ciki ki markada sai ki kawo Zuma da madara ki zuba ki juya ki dunga sha, hmmmm yar uwa sai maigida ya tambaya don zai ji daban.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)