Yadda Ake Hadin Garin Zogale Don Kawar Da Kuragen Fuska

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Zogale Don Kawar Da Kuragen Fuska


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin zogale
* Dettol 
* Sabulun ghana
* Ruwan farar albasa
*Bayani;* Zaki samu dettol da sabulun Ghana ki yankasu kanakana sai ki samu wani roba ki zuba ki kawo ruwan albasa ki zuba ki dauko garin zogale ki zuba ki kwaba idan ya kwabu sai ki mulmula waje daya sai ki dunga wanke fuskan ki da shi duk lokacin da kika so.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)