Yadda Ake Hadin Kwaiduwar Kwai Don Gyaran Fata

*


  SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Kwaiduwar Kwai Don Gyaran Fata

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Kwaiduwar kwai
* Lalle
* Man ja kadan 
* Kur-kur
*Bayani;* Zaki samu garin lalle ki hadasu guri guda da duk sauran kayan hadin ki kwaba ki shafe jikinki da shi bayan Dan awowi sai ki wanke da ruwan zafi, zaki ga yadda fatan ki zatayi haske.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)