Yadda Ake Hadin Tsumin Dayake Saukar Da Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Tsumin Dayake Saukar Da Ni'ima



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan kokumba
* Ruwan Zogale
* Garin kanunfari
* Ruwan malmo
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki zuba zumanki ki juya ki dunga sha, hmmmmm yana saukar da ni'iman mace.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)