Yadda Ake Hadin Garin Bawon Kankana Don Karin Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Garin Bawon Kankana Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kankana
* Garin kanunfari
* Garin habbatus sauda
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin Zuma idan ya jiku sai ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)