BAHAUSHE DA INYAMIRI
Bahaushe da Inyamuri A zamanin da ya shude lokacin mulkin mallaka daf da samun yan cin kai.... Inyamuri da Bahaushe suka shiga mota domin zuwa unguwa a jahar kano. Inyamuri sai ya sanarda kwandasta cewar lallai in aka zo Lamido crescent ya sanar dashi don ananne zai sauka. Kai kuma Malam Bahaushe sai ka kife inyamuri da mari kace: don ubanka Lamido ba KIRISTA bane. Sai rigima ta barke, abu kamar wasa sai gaban kuliya manta sabo. Koda Alkali yaji tabakin kowa, sai yace: To Inyamuri kace akaika LAMIDO MUSULIM sai karama marinka. Amman Inyamuri yace; Chineke I n o go say LAMIDO muslim the BUS may take me to different location...hahahhaha