MACE ME HAILA ZATA IYA TAFIYA DA ALƘUR'ANI???



MACE ME HAILA ZATA IYA TAFIYA DA ALƘUR'ANI???
.
.
*Tambaya ta 7,334:*
=
Mace ta kasance tana haila kuma shari'a ya hana ta daukan Alqur'ani mai girma zatayi tafiya neh zuwa wani gari kuma tana son ta tafi da Alqur'ani nata yaya zatayi????
=
=
Amsa
=
_Toh ai kin riga kinyi tambaya kuma ke dakanki kin faɗi amsa. Sedai kuma karatun naki yawuce nawa gaskiya. Naji kince wai shara'a ta hana mace me haila ɗaukar Alƙur'ani. To wannan karatun shine ban sanshiba ni bansan wani nassi na shara'a ingantacce wanda ya hana mace me haila ɗaukar Alƙur'ani. Saboda haka mu abunda muke kai wanda kuma shine fahimtarmu toh dame janaba da me haila dukansu zasu iya ɗaukar Alƙur'ani babu lefi insha Allahu. Aduba Tamamul Munnah****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
25-12-1442
04-08-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)