SPICY SAUCE



*MUKOMA KITCHEN*
🍹🍷🍗🍴🍔😋
*SPICY SAUCE*
*INGREDIENTS*
_Tattasai_
_koren tattasai_
_albasa_
_dafaffen kawai_
_attarugu_
_nama_
_maggi_
_curry_
_thyme_
_cotta_
_black pepper_
*METHOD*
_kihada koren tattasai albasa tattasai da attarugu kiyi blending_
_Kiyanka albasa kadan kisoya mai kidauko namanki kisa daruwa kadan kisa mishi thyme da maggi kibarshi idan ruwan yashanye kiyita juyashi kamarna minti biyar saikisa_ _markadenki kisa kayan dandano curry citta tafarnuwa da black pepper kiyita juyawa harsai yazama babu ruwa dama kinbare kwai kaman guda shida saiki saka kidan juya kamanna minti daya saiki sauke_
_Zaa iyaci da white rice macaroni_ _spaghetti boiled yam ko boiled irish potato_ 
_*Duk wacce ta changer Allah ya isa*_
*By:Admin:*
*Aysha Suleiman*
_07066189950_
*Aysha Haruna*
_07062430310_ 
*MUKOMA KITCHEN*
🍹🍷🍗🍴🍔😋
Post a Comment (0)