SAURAYINE YAKEDA ƘARFIN SHA'AWA???

SAURAYINE YAKEDA ƘARFIN SHA'AWA???
.


.
*Tambaya ta 7,337:*
=
Menene hukuncin saurayin da yakeda qarfin sha'awa har takai idan yaji muryan yarinyar da yakeso da aure seya fidda maziyyi, kuma yakanyi waya da ita aqalla sau 10 akowani yini ??
=
=
Amsa
=
_Yadda zeyi shine seya ɗauki maganar Sheikh Nasirudden Albani wato seya dena yin waya da budurwar tashi, inkuma dole seyayi magana da ita toh duk maganarda ze iya yi da mamarshi ko ƙanwarshi toh irin wannan maganar zeyi da budurwar, duk maganarda baze iya gayama mamanshiba ko ƙanwarshi toh kada yayi wannan maganar da budurwar tashi, sannan kuma seya gaggauta yin aure da wuri***_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
25-12-1442
04-08-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)