Yadda Ake Hadin Dan Kadafi



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dan Kadafi

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin Dan kadafi
* Garin saiwar icen taba
* Man damo
* Zuma
*Bayani;* Zaki zamu wadannan kayan hadin sai ki kwaba ki dora akan wuta ya narke sai ki samu abun zubawa ki zuba ki dunga amfanin da a gaba.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)