Yadda Ake Hadin Dayake Kawar Da Zafin Gaba

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Kawar Da Zafin Gaba


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ganyen kabewa 
* Ganyen zogale
* Majigi
* Garin hulba
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki tafasa ki tace ruwan ki dunga zama a cikin ruwan.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)