Yadda Ake Hadin Shanana Ni'iman Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Shanana Ni'iman Mace



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin aya
* Garin kimba
* Garin cikwi
* Garin minannas
* Madarar shanu
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki dunga sha da madarar shanun.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)