Yadda Ake Hadin Lemun Tsami Don Kawar Da Dattin Gaban Mace Da Matse Gaba



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Lemun Tsami Don Kawar Da Dattin Gaban Mace Da Matse Gaba

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Lemun tsami
* Zuma mai kyau
* Raihan
*Bayan:* Zaki samu ruwan dumi mai kyau sai ki yanka lemun ki matsa ruwa a cikin ruwan dumin sai ki zuba Zuma da raihan ki dunga tsarki da ruwan.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)