Yadda Ake Hadin Nonon Akuya Don Karin Kuzari Da Nishadi Yayin Saduwa



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Nonon Akuya Don Karin Kuzari Da Nishadi Yayin Saduwa

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Nonon akuya
* Zuma
* Garin citta
* Dabino
*Bayani;* Zaki samu dabino masu kyau ki cire kwallo sai ki jika idan ya jiku sai ki markada sai ki kawo garin citta ki zuba idan yajiku sai ki tace sai ki zuba zuma da madara ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)