Yadda Ake Hadin Ruwan Zogale Don Karin Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Ruwan Zogale Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan zogale
* Garin kanunfari
* Garin mazarkwaila
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu ruwan zogale ki zuba garin kanunfari da garin mazarkwaila idan ya juku sai ki tace ruwan ki zuba madara peak din ki dunga sha, hmmmm yar uwa zaki ga yadda ni'ima za bubugu a jikinki.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
Post a Comment (0)