ZAMA BA AURE, BAYAN MUTUWAR MIJI



ZAMA BA AURE, BAYAN MUTUWAR MIJI

*TAMBAYA*❓

Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakaatuhu, Don Allah Mallam zan iya zama ba tareda na sake aure ba kasancewar mijina ya rasu kuma inaso Allah Ya hadani dashi a matsayin mijina a aljannah? 

*AMSA*👇

Wa alaikum assalam,

in har kina da bukatar auran zai fi kyau ki yi, Tunda Allah zai iya ba ki Wanda ya fishi alkairi, sannan za ki iya haifar 'ya'yan da Za su zama sababin shigarki Aljanna.

Allah ne mafi sani

*Amsawa*✍🏻
*DR JAMILU YUSUF ZAREWA*

Ku kasance damu domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Post a Comment (0)