*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Bayani Kan Wasu Daga Cikin Amfanin Dabino Ga Jikin Mace
* Yana samar da ruwan jiki
* Yana taimakawa mata masu ciki
*Yana kara ruwan nono
*Yana maganin matsalar fata
* Yana maganin ciwon kirji
* Yana maganin ciwon suga
* Yana maganin ciwon ido
* Yana gyra mafitsara
* Yana maganin Basur
* Yana magance matsalar Rashin banci
* Yana kara lafiar jariri
* Yana rage kiba wacce bata lafia bace.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454