*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Furen Zogale Don Karin Ni'ima Da Nishadantar Da Maigida
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Furen zogale
* Garin habbatus sauda
* Garin zanjabil
* Garin ganyen raidore
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa sai ki tace ruwan ki zuba zuma ki juya ki dunga sha, hmmmm yar indai ni'ima sai ala san barka.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454