Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Fata Laushi Da Sheki

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Fata Laushi Da Sheki


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Man zaitun 
* Lalle 
* Kur - Kur
* Madarar ruwa
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki kwaba ki dunga shafawa a jiki idan ya bushe sai kiyi wanka.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)