Fadakarwa Ga Yar Uwa Game Da Ciwon Basir



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Fadakarwa Ga Yar Uwa Game Da Ciwon Basir

Yar uwa shin kin San cewa wai ciwon basir yana da matukar illa lalata nishadin uwar gida lokacin saduwa.

Ki kasance mai amfani da maganin da zai kawar miki da wannan cutar don ki samu nishadin aure.

Yar uwa ki kasance kina rage ci ko shan abubuwan da suke jayo cutar basir.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)