Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Ni'iman



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Ni'iman


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Kwai 
* Garin habbatus sauda
* Garin rumzali
* Farar albasa
* Gishiri
*Bayani:* Zaki samu kwanki biyu zuwa hudu masu kyau ki fasa sai ki zuba garin habba da garin rumzali da gishi daidai ki kuma yanka albasanki a ciki sai ki kada ki soya da man zaitun in babu ki soya da kowane mai.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)