HUKUNCIN SHARA DA DADDARE



HUKUNCIN SHARA DA DADDARE
:
*TAMBAYA*❓
:
Assalamualaykum warahmatullah wabarakatuhu malam tambaya ta anan shine Wai Babu kyau sharan daki da dare? Malam chamfine ne ko ba chanfi bane?
:
*AMSA*👇
:
ﻭﻋﻠﻴﻜﻢ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ .
ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ ، ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻟﻪ ﻭﺻﺤﺒﻪ ﺃﺟﻤﻌﻴﻦ، ﻭﺑﺎﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﻮﻓﻴﻖ ،
Babu laifi yin shara da daddare, masu cewa yin hakan babu kyau, sun yarda da chamfi ne. Kuma shi chamfi shirka ne kamar yadda Manzon Allah ﷺ ya fada cewa:
ﺍﻟﻄﻴﺮﺓ ﺷﺮﻙ
_Chamfi shirka ne._
_(Tirmizi, 1614. Abu Dawuda, 3910. Ibn Majah, 3538)_
_Albany ya inganta shi a sahih abi Dawuda_

Mai Neman Karin bayani ya duba wadannan littafai
# Al-Qawl al-Mufeed Sharh Kitaab al-Tawheed, Mujalladi na 2 shafi na 39-41).
# Majmoo’ Fataawa na Shaykh Ibn ‘Uthaymeen, Mujalladi na 9 shafi na 515-516).
# Fath al-Baari, Mujalladi na 10 shafi na 213-215).
# Miftaah Daarul Sa’aadah, Mujalladi na 3 shafi 231-232).
# # Miftaah Daarul Sa’aadah, Mujalladi na 2 shafi na 241-247).
# Fataawa al-Lajnah al-Daa’imah, Mujalladi na 18 shafi na 114).
# Al-Tamheed, Mujalladi na 24 shafi na 195).
# I’aanah al-Mustafeed Sharh Kitaab al-Tawheed, Mujalladi na 2 shafi na 14).
ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺃﻋﻠﻢ 

Yaku Yan'uwa masu Albarka ku taya mu yaɗa wannan karatu/sako zaku samu lada mai yawa, _Amma don girman ALLAH kada ku kwafa ku goge wani abu daga ciki. Kuji tsoron ALLAH

Ku kasance damu domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Post a Comment (0)