Yadda Ake Hadin Dayake Kara Hips

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Kara Hips


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Dankalin turawa
* Madarar shanu
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu dankalin turawa mai kyau ki bare ki dafa lubus sai ki markada ki zuba madarar da zuman sai ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)