Yadda Ake Hadin Sa Kishiya Tagumi

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Sa Kishiya Tagumi


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Murzazziyan kwakwa 
* Ruwan kwakwa
* Dabino
* Madarar ruwa
*Bayani:* Zaki samu dabinonki ki bare ki cire kwallon ki jika sai ki hada da kwakwan ki zuba ruwan kwakwan ki markada sai ki juye a mazubi ki zuba madara ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)