Yadda Ake Hadin Garin Si'itir Don Magance Ciwon Sanyi Mai Busar Da Gaban Mace



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Garin Si'itir Don Magance Ciwon Sanyi Mai Busar Da Gaban Mace

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin si'itir
* Garin tafarnuwa
* Garin habbatur rashad 
* Zuma
* Garin kustul hindi
* Garin albabunaj
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)