*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Garin Zanjabil Don Karin Ni'ima Da Gamsar Da Maigida
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin zanjabil
* Garin habbatus sauda
* Garin raihan (Sangami)
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
