Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace


Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Garin dabino
* Garin kanunfari
* Garin cikwi
* Madara peak
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki zuba a cikin madara ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)