MUHIMMANCIN SADAKA GA RAYUWAR DAN ADAM



MUHIMMANCIN SADAKA GA RAYUWAR DAN ADAM 

 🌑 Idan wani ciwo yana damunka har ka rasa maganinsa, to yawaita sadaqah. In sha Allah ita Sadaqah magani ce, waraka ce, kuma kariya ce daga dukkan cututtuka
 🌑 Sadaqah garkuwa ce daga sharrin 'barayi, ko gobara, kuma tana kiyaye masu yinta daga mummunar cikawa
 🌑 Sadaqah ladanta yana tabbatuwa awajen Allah. Koda dabbobi kayi wa sadaqar, ko tsuntsaye, ko Qwaruka
🌑 Babbar sadaqar da zaka fara gabatarwa a yanzu, ita ce ka ya'da (sharing) wannan sako!
🌑 Idan kayi haka da niyyar sadaqah, to duk wanda ya karanta, kai ma kana da ladan yin sadaka.
Post a Comment (0)