*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Ni'ima
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin cukwi
* Garin ridi
* Garin aya
* Madara peak
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki dunga zubawa a madara kina sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454